Shettima ya wakilci Shugaba Bola Tinubu ne a taron wanda aka yi a karo na 79. “A yau, (Lahadi) na dawo Abuja bayan nasarar ...
Hukumomi na gaggawar jigilar kayayyaki tare da maido da hanyoyin sadarwa da tituna a Asheville da ke jihar North Carolina da ...
Tottenham ta tashi zuwa matsayi na 8 kuma ta yi nasara a wasanni hudu a jere a dukkan gasar. Manchester United ta sha kashi a ...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara, ta bayyana kaduwar ta dangane da kama daya daga cikin jami’an ta, ASCII ...
Shirin ya tattaunawa kan shirye shiryen zaben shugaban kasar Ghana da ma sauran batutuwan da su ka dauki hankali a kasar . A ...
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda masu bukata ta musamman a jihar Jigawan Najeriya suka yi bikin tunawa da ranar ...
Bayanan da aka samu daga babban bankin Najeriya (CBN) sun nuna cewa daga ranar 18 ga watan Satumbar da muke ciki, kudaden ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bayyana damuwarsa ga hafsan hafsoshin sojin Sudan a game da ...